Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Tsagerun yan bindiga sun yi awon gaba da wani jami’in tsaro yayin da suka kai farmaki garin Rigachukun da ke karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna a yau dinnan.
Tuni wasu kungiyoyi da manyan yan siyasar kasar suka ayyana goyon bayansu ga takarar shugabancin babban jigon APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, a zaben 2023.
Tsohon Gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, tare da wasu jiga-jigan siyasa a Najeriya sun kaddamar sabuwar kungiyar siyasa 'The National Movement.'
Kungiyar matasan APC a arewa sun nuna goyon bayansu ga kudirin takarar shugabancin Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi, cewa shi ya fi cancanta ya gaji Buhari.
A wata sanarwa da ta fitar, rundunar sojin Najeriya ta ce mayakan Boko Haram da iyalansu 41 sun miƙa wuya ga dakarunta a jiya Litinin, 21 ga watan Fabrairu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin takwaransa na kasar Ghana, Mai girma Nana Akufo-Addo, a fadar Villa a ranar Talata, 22 ga watan Fabrairu.
Wani tsohon gwamnan jam'iyyar APC ya ce duk rigimar da ake yi kan taron APC ba wani abu bane face kokarin da Gwamna Mala Buni ke yi na son ganin ya gaji Buhari.
A halin yanzu, DCP Abba Kyari, wanda ke a hannun hukumar NDLEA, bisa zarginsa da hannu a safarar miyagun kwayoyi ya nemi beli akan dalili na rashin lafiya.
Wata babbar kotun tarayya da ke garin Jos, jihar Filato, ta yanke daurin watanni uku a kan tsohuwar ministar albarkatun ruwa, Sarah Ochekpe da wasu mutane biyu.
Aisha Musa
Samu kari