Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wata kotu mai zama a Abuja ta yi watsi da bukatar dakatar da Atiku Abubakar daga tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023 mai zuwa, an bayyana dalilin watsa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gana da gwamnonin jam'iyyar APC domin tsayar da sabon ranar da za a gudanar da babban taron jam'iyyar mai mulki a kasar.
Maharan da suka sace mutane tara a kauyen Yar Tsakuwa da ke karamar hukumar Rabah ta jihar Sokoto sun yi kira, sun nemi a biya miliyan N60 a matsayin fansa.
Mazauna unguwar sun yi kira ga gwamnati da hukumomin da abun ya shafa a kan su dakatar da shirin kafa wajen siyar da gas din, inda suka ce hakan hatsari ne.
Sojojin Najeriya sun halaka wasu kwamandojin Iswap a Sambisa ciki har da wanda ake kira Amir Buba Danfulani wanda ake zargin ya shigar da makiyaya kungiyar.
Ruwan bama-bamai da rundunar sojin Najeriya ta yi kan wasu yan bindiga ya kashe kananan yara bakwai sannan ya jikkata wasu biyar bisa kuskure a kasar Nijar.
Fadar ta bayyana cewa sarauniya Elizabeth na fama da alamun sanyi amma ana sa ran za ta ci gaba da gudanar da ayyukanta kadan-kadan a Windsor a mako mai zuwa.
Matasa a jihar Kwara sun yi gangami a manyan unguwannin Ilorin domin nuna goyon bayansu ga takarar shugabancin Bukola Saraki a ranar Asabar, 19 ga Fabrairu.
Zulum ya umurci hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Borno (SEMA) da ta lissafa tare da mika bayanai kan adadin gidajen da gobara ya shafa domin tallafawa.
Aisha Musa
Samu kari