Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Dan takarar gwamna a karkashin APC a jihar Oyo. Cif Adebayo Adelabu, wanda aka fi sani da Penkelemes, ya fice daga jam’iyyar tare da wasu fusatattun shugabanni.
Jam'iyyar APC ta tsayar da ranar Litinin da Talata su zama ranakun tantance wadanda suka siya fom din takarar shugabancin kasa a karkashin inuwar jam'iyyar.
A ran Asabar, 28 ga watan Mayu, tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya zama zakaran gwajin dafi a zaben fidda gwanin jam'iyyar PDP na shugaban kasa.
Sanata Orji Kalu, ya bayyana cewa tunda Atiku Abubakar ya mallaki tikitin shugaban kasa na PDP dole APC ta fitar da dan takararta daga yankin arewa maso gabas.
Masu neman tikitin takarar gwamna na APC a zaben fidda gwanin da aka yi sun yi zanga-zanga a kan bayyanar Nentawe Yilwatda a matsayin wanda ya lashe zaben.
Jami'an yan sanda wasu mutane 10 da ake zaton yan yankan aljihu ne a babban taron jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da aka yi a Abuja a ranar Asabar.
Yan bindiga sun farmaki garin Jere a karamar hukumar Kagarko da ke jihar Kaduna, inda suka kashe mutum daya tare da sace da dama ciki harda yan gida daya su 4.
Atiku Abubakar, ya dauki alkawarin hada kan kasar tare da magance matsalolin tsaro da na tattalin arziki idan har aka zabe shi a matsayin shugaban kasa a 2023.
Dan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Alhaji Atiku Abubakar, ya ce yayi farin ciki sosai da yin nasara a zaben fidda gwanin jam'iyyar da aka yi.
Aisha Musa
Samu kari