Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Sarkin Minna Alhaji Umaru Faruk Bahago, ya shiga lamarin rikici tsakanin kwamishinan yan sandan jihar Neja, Monday Bala Kuryad da kwamandan kungiyar yan banga.
Walid Jibrin ya bayyana cewa jam’iyyarsu ta PDP za ta yi duk abun da ya dace don tabbatar da ganin cewa gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike bai sauya sheka ba.
Kungiyoyin goyon bayan Asiwaju Bola Tinubu sun fara tattaunawa da kulla yarjejeniya da sauran jam’iyyun siyasa da basu da yan takarar shugaban kasa a 2023.
A safiyar ranar Litinin, 27 ga watan Yuni ne aka wayi gari da labarin murabus din shugaban alkalan Najeriya kuma shugaban majalisar shari’a ta kasa, CJN Tanko.
Kungiyar zamantakewa da siyasa ta Yarbawa mai suna Igbimo Apapo Yoruba Lagbaye, ta zargi yan siyasar arewa da shirin fitar da Tinubu daga tseren shugaban kasa.
Kungiyar malaman koyon Larabci da addinin Islama na Najeriya (NATAIS) ta bukaci makarantu a fadin kasar da su mutunta hukuncin kotun koli kan amfani da hijabi.
Justis Olukayode Ariwoola na kotun koli ya dauki rantsuwar kama aiki a matsayin mukaddashin shugaban alkalan Najeriya a ranar Litinin, 27 ga watan Yunin 2022.
Fitacciyar jarumar fim din kudancin Najeriya wato Nollywood, Kemi Afolabi, ta karyata rade-radin cewa ta je wani sanannen coco don samun waraka daga wata cuta d
Babban alkalin Najeriya, mai shari'a Ibrahim Muhammad ya yi murabus daga kujerarsa domin ya samu damar kula da lafiyarsa, kamar yadda wani rahoto ya fada...
Aisha Musa
Samu kari