Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
An fara shagalin bikin diyar tsohon gwamnan jihar Borno kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam’iyyar APC, Fatima Kashim Shettima da angonta Sadiq.
Mutumin na samun naira miliyan 24 a matsayin albashi duk shekara a nan gida Najeriya, amma sai ya yanke shawarar yin kaura zuwa Turai. Ya hada matarsa da yara.
Yan sandan Saudiyya sun kama wani dan kasar bayan zarginsa da hannu wajen shigo da wani dan jaridar Amurka da ba Musulmi ba zuwa cikin garin Makkah mai tsarki.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ta isa babbar kotun tarayya tare da dakataccen Akanta Janar na tarayya. A watan Mayu ne aka damke Idris a Kano.
Allah ya yiwa tsohon karamin ministan wutar lantarki da karafa, Cif Oyekunle Oluwasanmi, rasuwa a ranar Alhamis, 21 ga watan Yuli. Ya rasu yana da shekaru 85.
Rundunar yan sandan Najeriya a jihohin Adamawa da Benue sun kama wasu fursunoni biyu, Abubakar Mohammed da Ebube Igwe Jude wanda suka tsere daga kurkukun Kuje.
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa an yi nasarar kubutar da jami’an yan sanda 10 da yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Kogi a daren ranar Laraba.
A kokarinta na datse hanyoyin samun kudaden yan bindiga, Gwamnatin tarayya na duba yiwuwar haramta amfani da babura wanda aka fi sani da Okada a fadin kasar.
Attajiri kuma shahararren dan wasan dambe, Mike Tyson ya bayyana cewa yana iya mutuwa nan ba da jimawa ba. Ya kuma ce tarin kudi ba wata tsiya bace a gare shi.
Aisha Musa
Samu kari