Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnatin Anambra ta yanke shawarar neman taimakon masu maganin gargajiya da yan bori a kokarinta na yakar rashin tsaro da sauran laifuka masu alaka a jihar.
Dan mai martaba tsohon sarkin Kano, Mustapha Lamido Sanusi, ya kammala karatunsainda ya samu digiri mafi daraja a bangaren tattalin arziki a jami’ar Birtaniya.
Yan sanda sun kama wani matashi, Umar Sani, sun gurfanar da shi kan zargin satar injin janareto da lasifikan wani Masallaci a Yola, babban birnin jihar Adamawa.
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir ElRufai, yana fushi da Bola Ahmed Tinubu saboda bai zabe sa a matsayin mataimakinsa na babban zaben shugaban kasa na 2023 ba.
Dan takarar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya yi bayanin cewa ya zabi abokin takara daga cikin yan arewa marasa rinjaye ne saboda ci gaban kasar gabaki daya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari cike da barkwanci ya zolayi shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan, inda ya bukace shi da ya juyo ya kalle shi a wani taro.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabon kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC) da a babbar birnin tarayya Abuja a ranar Talata, 19 ga watan Yuli.
Jami'an tsaro na Hisbah a jihar Kano sun yiwa wani matashi askin kwalkwabo sakamakon tara gashi da ya yi a kansa. Sai dai hakan bai yiwa wasu da dama dadi ba.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar , yana cikin koshin lafiya, cewar mai taimaka masa a kan harkokin yada labarai, Paul Ibe.
Aisha Musa
Samu kari