Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Abdullahi Haske ya kasance haifaffen garin Yola da ke jihar Adamawa wanda ke tashen kudi. Manajan na kamfanin AA & R Investment Group ya kai matakin biloniya.
Hukumar sojojin Najeriya ta bayyana cewa har yanzu akwai sauran yan matan makarantar Chibok da ke jihar Borno guda 98 tsare a hannun yan ta’addan Boko Haram.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya gana da tsoffin Shugabannin Najeriya, Abdulsalam Abubakar da Ibrahim Badamasi Babangida a gidajensu da ke Minna.
Wani matashi dan Najeriya da ke zaune a UK mai suna Jaja ya shawarci yan Najeriya da ke shirin kaura cewa ana fama da tsadar rayuwa don haka su zo da sihri.
Ma’aikacin gidan talbijin na kasar Argentina, Santiago Cúneo ya bude lemun kwalba a shirin kai tsaye yayin da yake sanar da labarin mutuwar Sarauniyar Ingila.
Jami'an rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Zamfara sun yi nasarar kama wani mai suna Isiyaku Babangida, kasurgumin dan bindiga da ake nema ruwa a jallo.
Kungiyar Ohanaeze Ndigbo, ta bukaci gwamnatin tarayya da ta yi watsi da kiran da aka yi mata na sauya sunan jami’ar NSUKKA zuwa na Marigayiya Sarauniyar Ingila.
Fitaccen jarumin masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Shu’aibu Lawan wanda aka fi sani da Kumurci ya bayyana cewa yana burin zama shugaban kasa.
Shahararren jarumin Kannywood, Shu'aibu Lawan Kumurci ya bayyana cewa Allah ne ya yi aurensa da marigayiya Balaraba domin a baya ko fim dinsa bata son kallo.
Aisha Musa
Samu kari