Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wata uwa da ta cika da alfahari ta nuna yadda kyakkyawar diyarta da aka haifa zabiya ta sauya ta kara kyau. Ta ce mahaifin yarinyar ya guje su bayan haihuwarta.
Gwamna Abubakar Sani Bello,ya ce da ace yana da iko da babu makawa takwaransa na jihar Ekiti, Kayode Fayemi zai nada a matsayin magajin shugaban kasa Buhari.
A kwanakin baya ne bidiyoyin Tahir Fage sun karade kafofin sada zumunta yana tikar rawa da ’yan mata, wanda ya sa mutane da dama suna yin Allah wadai da hakan.
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya shawarci yan Najeriya da su zabi wadanda suka yi kokarin kawo karshen matsalolinsu amma basu magance masu su ba.
Malamin addini kuma shugaban kungiyar YPN, Fasto John Desmond, ya nuna goyon bayansa ga dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
Allah ya yiwa mahaifiyar Gwamna Rotimi Akeredolu na jihar Ondo, Lady Evangelist Grace Bosede Akeredolu JP, rasuwa a safiyar yau Alhamis, 15 ga watan Satumba.
Patrick Fosu, wani mutumin kasar Ghana da ke siyar da gasasshen ayaba ya burge jama'a saboda yanayin yadda yake shiga zuwa wajen sana’arsa kamar mai zuwa ofis.
Babban jigon jam'iyyar APC, Prince Tajudeen Olusi, ya gargadi masu zolayar dan takarar shugaban kasa, Tinubu, kan lafiyarsa. Ya ce kowa na da rashin lafiya.
Yan bindigan da suka sace wani mai martaba sarkin Isiala Umudi da ke jihar Imo, Eze Joel Ndenkwo, sun kira, sun nemi a biya naira miliyan 200 kafin su sako shi.
Aisha Musa
Samu kari