Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Alhassan Ado Doguwa, shugaban masu rinjaye a majalisar wakilai, ya ce har gobe shi dan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ne kuma babu dalilin barinta.
Mummunan hatsarin mota ya afku a kauyen Isma da ke babban titin Bauchi zuwa Jos a ranar Asabar, 5 ga watan Nuwamba inda ya yi sanadiyar rasa rayukan mutum 5.
Gabannin 2023,. jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi babban kamu a jihar Zamfara inda mambobin Peoples Democratic Party (PDP) 1000 suka dawo cikinta.
Yan sanda a garin Maiduguri sun kama tare da tsare wata tunkiya da yaranta biyu bayan wani ya shigar da kara kan cewa sun cinye masa soyayyen kifi da ya kasa.
Yusuf Idris, kakakin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Zamfara ya bayyana cewa shugaban kasa Buhari ya yi abun da ba a taba yi ba a tarihi.
Gabannin babban zaben 2023, manyan jiga-jigan jam'iyyar Peoples Democratic Party sun sa labule a jihar Bauchi domin tattauna batutuwan da suka addabi jam'iyyar.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya wacce ta baro kasar Dubai don halartan bikin kawarta ta sha mamaki bayan ta gano cewa saurayinta aminiyar tata zata aura.
Gwamnan jihar Lagas, Babajide Sanwo-Olu wanda ya kasance dan kirista ya burge yan Najeriya da dama yayin da aka gano shi yana karanta Fatiha a wani bidiyo.
Wasu bayin Allah su biyu sun mutu yayin da wani abun fashewa da aka binne a karkashin kasa ya fashe ya kuma tashi da su a Karamar Hukumar Chikun, jihar Kaduna.
Aisha Musa
Samu kari