Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wata kyakkyawar budurwa yar Najeriya ta wallafa bidiyonta sanye da kaya irin na sarauta a matsayinta na sarauniya, ta ce sam ba za ta iya kusantar namiji ba.
Alhaji Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya ya ce zai sauya rashin adalcin da ake da shi wajen nadin shugabannin tsaro a gwamnatin Buhari.
Wani bidiyo na wata kyakkyawar amarya mai ji da tsawo ya haifar da zafafan martani a shafukan soshiyal midiya. Yanayin direwar amaryar ya burge mutane da dama.
Gabannin 2023, akalla ‘ya’yan jam’iyyar APC mai mulki 1,000 ne suka sauya sheka zuwa jam’iyyar PDP mai adawa a karamar hukumar Lagos Mainland a ranar Talata.
Dan takarar shugaban kasa na babbar jam’iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar ya bayyana cewa zai kafa gwamnati mai hada kan kasa idan yayi nasara a zabe mai zuwa.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya yi bayanin cewa dalilin da yasa ya zabi Kashim Shettima a matsayin abokin tafiya dabara ce.
Dirama ta faru a birnin Jos bayan da aka kammala taron gangamin APC, 'yan jam'iyyar adawa sun yi shara da wanke inda su Tinubu suka taka da sauran jama'ar APC.
Ministan ilimi, Malam Adamu a ranar Laraba, 16 ga watan Nuwamba ya bayyana matsayin gwamnatin tarayya cewa ba zata biya malaman ASUU kudin aikin da basu yi ba.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta soke zaben fidda gwanin gwamnan APC a jihar Taraba. Ta nemi Emmanuel Bwacha ya janye daga daukar kansa dan takara.
Aisha Musa
Samu kari