Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wata hazikar budurwa yar Najeriya ta je soshiyal midiya don nuna wa mutane yadda ta yi fentin gidanta da kanta bayan ta yi hade-haden da ya dace da dakinta.
Wani hakizin 'dan Najeriya ya sha jijina a wajen mutane a shafukan soshiyal midiya bayan ya kera wata motar wasan tsere. Ya tuka abun sa a cikin garin Edo.
Bayan ta ba shugaban yan sandan Najeriya umurnin kama dan takarar gwamnan PDP a jihar Akwa Ibom, Umo Eno, a karshe kotu ta kori karar tare da sokw umurnin.
Elisha Ishaku Abbo, Sanatan jam'iyyar APC a Adamawa ya bayyana cewa zai daukaka kara a kan hukuncin kotu da ya haramta masa yin takara a zaben 2023 mai zuwa.
Adamu Musa daga jahar Kano yana daya daga cikin sabbin kwamishinonin da Gwamnan jihar Kuros Ribas, Ben Ayade ya nada. Shine sabon kwamishinan harkokin gwamnati.
Wata 'yar bautar kasa ta wallafa wani bidiyon da ke nuna yadda ta sha gwagwarmaya a ranar farko da ta isa aji don koyar da dalibai a makarantar Da aka tura ta.
Wata budurwa ta Fashe da kuka a manhajar TikTok yayin da take bayyana yadda mai aikinsu ta zuba mata wani sinadari a man fuskarta wanda ya kai ga illata ta.
Wani uba da ke kokarin kare diyarsa ya ji sanyi bayan karamar yarinyar ta rattaba hannu kan Yarjejeniyar da ke haramta mata yin saurayi har sai a shekarar 2041.
Watanni hudu kafin karewar mulkinsa, Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce Allah ya taimaka masa wajen fatattakar yan Boko Haram daga yankin arewa maso gabas.
Aisha Musa
Samu kari