Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
An shiga halin fargaba a Jihar Edo a safiyar ranar Litinin bayan wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun yi garkuwa da wani tsohon dan majalisar jihar.
Shugaban kasa Muhammasu Buhari zai ziyarci jihar Adamawa a yau Litinin, ga watan Janairu domin halartan gangamin yakin neman zaben jam'iyyar APC mai mulki.
Kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na Labour Party, ya karyata rade-radin da ake yi cewa jam'iyyar bata da wakilan zabe a fadin jihohin arewacin kasar.
Yayin da zaben 2023 ke kara gabatowa, an bukaci ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola, da ya ajiye dagawa ya je ya ba ubangidansa, Bola Tinubu hakuri.
Fitaccen mawakin masana'antar Kannywood, Aminu Ladan Abubakar, wanda aka fi sani da Alan Waka ya janye daga takarar kujerar Majalisar Wakilai a zaben 2023.
Wasu ma’aurata sun girgiza intanet bayan sun gano wani sirri a kan karan kansu. Ma’auratan da suka shafe shekaru 13 da aure da yara 2 sun gano iyayensu daya.
Wata budurwa ta sha ruwan yabo a soshiyal midiya kan yadda ta kula da saurayinta dan Najeriya a lokacin da ta gabatar da shi ga yan uwanta. Sun shakata tare.
Wani matashi ya wallafa wasu hotuna na gidan kwano da ya kerawa kansa tare da kawata shi kamar fadar sarki. Mutane da dama sun ji sha'awar yadda ya gyara koina.
Wani bidiyon ban dariya ya nuno lokacin da wani mutumi ya fashe da kuka bayan karamar diyarsa ta yi alkawarin siya masa mota yayin da ya kamata tana shan milo.
Aisha Musa
Samu kari