Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu na jam'iyyar APC ya lallasa sauran abokan hamayyarsa a zaben shugaban kasa da aka yi a jihar Oyo. Ya yi nasara a kananan hukumomi 33.
Dan takarar shugaban kasa na APC Asiwaju Bola Tinubu, yana gaba da Atiku Abubakar na jam'iyyar Peoples Democratic Party wajen jan ragamar kuri'u a jihar Sokoto.
Shugaban majalisar datawa, Ahmed Lawan, ya sake lashe zabe a matsayin sanata mai wakiltan Yobe ta Arewa. INEC ta sanar da haka bayan ya lallasa dan takarar PDP.
Gwamna Ben Ayade na jihar Cross River da takwaransa Ifeanyi Ugwuanyi na jihar Enugu sun sha kaye a zaben sanata da aka yi a ranar Asabar, 25 ga watan Fabrairu.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New Nigerian People Party, NNPP, Sanata Rabiu Kwankwaso shine kan gaba a sakamakon zaben jihar Kano da kuri’u masu yawa.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya yi wa Atiku Abubakar da Peter Obi fintinkau a kananan hukumomi 12 na jihar Oyo da aka sanar.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, Abdullahi Adamu na APC, Gwamna Obaseki da shugaban majalisar dattawa Ahmad Lawan sun rasa rumfar zabensu a babban zabe.
Yau ne! Ranar zaben shugaban kasar Najeriya ta zo kuma za'a fafata tsakanin yan takara da jam'iyyunsu guda 18. Manyan sun hada da Tinubu, Atiku, Kwankwaso, Obi.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyar All Progressives Congress, Bola Tinubu ya lashe sakamakon zabe a kananan hukumomi 3 na jihar Ondo da aka sanar zuwa yanzu.
Aisha Musa
Samu kari