Yanzu Yanzu: Tinubu Na Lallasa Atiku Da PDP a Jihar Sokoto

Yanzu Yanzu: Tinubu Na Lallasa Atiku Da PDP a Jihar Sokoto

  • Asiwaju Bola Tinubu na APC ne kan gaba a kananan hukumomi 10 na jihar Sokoto da aka tattar sakamako
  • Jam'iyyar PDP ce ke iko a Sokoto kuma gwamnan jiha, Aminu Tambuwal shine darakta janar na kwamitin yakin neman zaben Atiku
  • Har yanzu sakamakon zabe na ci gaba da shigowa daga bangarori daban-daban na Najeriya

Sokoto - Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, Asiwaju Bola Tinubu, yana gaba da Atiku Abubakar, na jam'iyyar Peoples Democratic Party a jihar Sokoto.

Koda dai kananan hukumomi 23 ne a jihar, Tinubu ne ya tattara yawancin kuri'u a kanan hukumomi 10, jaridar Daily Trust ta rahoto.

Bola Tinubu da Atiku Abubakar
Yanzu Yanzu: Tinubu Na Lallasa Atiku Da PDP a Jihar Sokoto Hoto: Bola Tinubu, Atiku Abubakar
Asali: Facebook

Yayin da ya samu kuri'u 101,608, yayin da Atiku ya samu 98,080 yayin da Sanata Rabiu Kwankwaso na jam'iyyar New Nigerian Peoples Party (NNPP) ya zo na uku da kuri'u 314sannan Peter Obi yana da 171.

Kara karanta wannan

Karin Bayani: Atiku Abubakar Ya Yi Nasara, Ya Lallasa Bola Tinubu a Jihar da APC Ke Mulki

Karamar hukumar Tureta

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Masu rijista: 40, 746

Wadanda aka tantance: 16, 516

APC 7, 684

LP. 1

NNPP. 9

PDP. 8, 144

Karamar hukumar Kware

Masu rijista: 74,056

Wadanda aka tantance: 24,776

APC 10,485

LP. 63

NNPP. 11

PDP. 12,242

Karamar hukumar Bodinga

Masu rijista: 86,139

Wadanda aka tantance: 28,054

APC 13,384

LP. 10

NNPP. 39

PDP. 13,559

Jimlar kuri'u masu inganci – 27,209

Lalatattun kuri'u – 642

Jimlar zaben da aka kada – 27,851

Karamar hukumar Shagari

Masu rijista: 68,033

Wadanda aka tantance: 25,857

APC 11,355

LP. 3

NNPP. 47

PDP. 13,009

Jimlar kuri'u masu inganci – 24,563

Lalatattun kuri'u – 924

Jimlar zaben da aka kada – 25,487

Karamar hukumar Gudu

Masu rijista: 47,199

Wadanda aka tantance: 22,081

Kara karanta wannan

Yanzu-Yanzu: Peter Obi Ya Shiga Gaban Tinubu a Sakamakon Zaben da Ya Fito Daga Jihar Legas

APC 11,194

LP. 23

NNPP. 70

PDP. 9,295

Jimlar kuri'u masu inganci – 20,856

Lalatattun kuri'u – 1095

Jimlar zaben da aka kada – 21,951

Karamar hukumar Yabo

Masu rijista: 63,837

Wadanda aka tantance: 23,336

APC 10,650

LP. 9

NNPP. 32

PDP. 11,269

Jimlar kuri'u masu inganci – 22,178

Lalatattun kuri'u – 1037

Jimlar zaben da aka kada – 23,215

Karamar hukumar Raba

Masu rijista: 63,339

Wadanda aka tantance: 11,800

APC 5,584

LP. 3

PDP. 5,490

Jimlar kuri'u masu inganci – 11,208

Lalatattun kuri'u – 335

Jimlar zaben da aka kada – 11,543

Karamar hukumar Tangaza

Masu rijista: 64,272

Wadanda aka tantance: 18,448

APC 10,331

LP. 25

NNPP. 28

PDP. 6,594

Jimlar kuri'u masu inganci – 17,345

Lalatattun kuri'u – 1,203

Jimlar zaben da aka kada – 18,548

Karamar hukumar Binji

Wadanda aka tantance: 49,893

Wadanda aka tantance:. 20,004

Kara karanta wannan

Kawu Sumaila Ya Samu Nasara, Ya Yiwa Kabiru Gaya Ritaya

APC 9,953

LP. 15

NNPP. 23

PDP. 8,646

Karamar hukumar Wurno

Masu rijista: 63,721

Wadanda aka tantance: 21,550

APC 10,988

LP. 19

NNPP. 7

PDP. 9,832

Jimlar kuri'u masu inganci – 20,949

Lalatattun kuri'u – 395

Jimlar zaben da aka kada – 21,344

Asali: Legit.ng

Online view pixel