Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Nasarawa ta hana jama'a gudanar da kowani nau'i na zanga-zanga a fadin jihar a kokarinta na hana karya doka da oda.
Dan majalisar tarayya mai wakiltan mazabar Ikwo/Ezza ta kudu, Kwamrad Chinedu Ogah (OON), ya bayyana cewa shugaban INEC ya ciri tuta kan gudanarwar zaben 2023.
Shugabancin PDP a jihar Benue sun dakatar da shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party na kasa, Iyorchia Ayu, bayan sun zarge shi da cin dunduniyar jam’iyyar.
Wata matashiya ta yi bidiyo da ke nuna lokacin da ta fadawa uwar mijinta cewa miyan da ta girka bai da ko dadi. Uwar mijin ta ce ta saka nama da kifi a ciki.
Wani mutumi ya wallafa bidiyon sauyawarsa bayan shekaru biyar a TikTok, kuma tuni ya yadu da daukar hankali. Mutane da dama sun gaza yarda cewa shi din ne.
Zababben dan majalisa mai shekaru 34, Lawan Musa Majakura wanda ya kayar da kakakin majalisar dokokin jihar Yobe ya fadi yadda Ahmed Mirwa ya sa aka kama shi.
Wata matashiyar budurwa yar shekaru 20 ta je dandalin soshiyal midiya don yin korafi a kan rashin masoyi. Ta ce a shekaru irin nata bata da mai daukar nauyinta.
Ministan sufurin jiragen sama, Sanata Hadi Sirika ya bayyana cewa kamfanin jirgin sama na kasa, 'Nigeria Air' zai fara tashi kafin ranar 29 ga watan Mayun 2023,
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya ce yan siyasa da masu rike da madafun iko ne suka jefa Najeriya a matsaloki, ya ce babu abun da ya sauya tun 1979.
Aisha Musa
Samu kari