Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
An tsinta yara kanan uku suna yawo a lungu da sako na Benin City a jihar Edo a ranar Litinin, 18 ga watan Yuli wurin karfe 11 na dare.An tsinta kananan yaran 3.
Jill ta yi amfani da na'urar gwada dumi kuma tayi ikirarin cewa motar ta kirar Honda Civic inda take saka kaskon suyar kwai yana da zafi ma'aunin Celsius 45.
Sarkin Jama'are, Alhaji Wabi III, ya nada matar marigayi tsohon shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa Buhari, Abba Kyari, Hajiya Hauwa Kulu gimbiyar Jama'are.
Mahvash Leghaei mai shekaru 24 tayi aure a Firuzabad a Iran yayin da 'dan biki wanda ya kasance 'dan uwan ango ne, ya harba bindigarsa mara lasisi ta farauta.
Tun bayan da aka gyara albashin ma'aikatan shari'a a 2008, an tilasta gwamnatin tarayya Najeriya da ta sake duba tare da kara albashin ma'aikatan shari'ar .
Wani matashi dalibin Najeriya ya bayyana yadda ya bude gidan cin abinci saboda kungiyar malamai masu koyarwa ta jami'o'in Najeriya sun tsunduma yajin aiki.
Makwabcin wanda ya ga abinda ya faru kuma ya yanke hukuncin nadar lamarin a wayarsa daga dakinsa, ya bayyana irin cin amanar da matar tayi wa mijin ta da wani.
Fusatattun jama'a sun yi wa wani matashi tumbur haihuwar uwarshi a jihar Bayelsa bayan sun kama shi yana yunkurin satar 'dan kamfan mata da asubahin Juma'a.
Magidanci mai shekaru 55 ya sheke matarsa mai shekaru 45 bayan ya zargeta da cin amanarsa kuma daga bisani yayi tafiyar 12km zuwa ofishin 'yan sanda da kanta.
Aisha Khalid
Samu kari