Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Direban da ya sha yayi tatil ya Banke Birgdeiya Janar Audu James a kan titi a garin Legas.Sojan ya rasu a ranar Laraba sakamakon raunikan da ya samu a hatsarin.
Kamfanin gwanjo na Julien’s Auction yayi gwanjon tsofaffin takalman biloniya Steve Job, mai kamfanin Apple. An siya takalman kan N96.6 miliyan a ranar Lahadi.
Miyagun ‘yan ta’adda sun kai kazamin farmaki jihar Plateau,an tabbatar da halakar mutum 11 yayin da ake cigaba da duba gawawwaki da gidajen da suka kone kurmus.
Wani bidiyon yara maza biyu suna jan adaidata sahu dankare da fiyo wota ya taba zukatan jama’a. Yaran sun makale a tabo inda daya ya fitaa yana tura Keken.
Nkiruka Onyeocho, ‘yar majlisar wakilai daga jihar Abia, tayi kira ga jama’a da su kirata da baiwar jama’a fiye da ‘yar siyasa saboda bata da halin ‘yan siyasa.
‘Dan majalisa mai wakiltar mazabar Mushin II a majaisar jihar Legas, Honarabul Sobur Olayiwola, ya fadi ana kamfen din Tinubu a Jos, Ya sheka lahira baya nan.
Wani magidanci ya janyo cecekuce a bidiyo bayan ya shiga caca da kudin makarantar yaransa kuma ya taka rashin sa’a suka narke.Ya dinga kuka a bidiyo da takaici.
Sanata Godswill Akpabio ya sha alwashin daukaka kara har zuwa kotun koli kan hukuncin kotu daukaka kara da ta umarci INEC ta cire sunansa matsayin ‘dan takara.
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya kai kayan tallafi da suka hada da kudi N255m, kayan abinci da kuma sutturu ga wadanda ambaliyar ta ritsa dasu.
Aisha Khalid
Samu kari