Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Kwankwaso, ‘dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar APC, ya sanar da cewa Najeriya tana da kudin kula da ‘yan kasarta, bai dace ana aro don biyan albashi ba.
‘Yan bindiga sun sace Obadiah Ibrahim a Oktoba kuma sun tatsi kudin fansa N3 miliya da babur daga ‘yan uwansa, sai suka halaka shi. Yanzu N10m suke so ta gawa.
Bayan isowar shugaban kasa Muhammadu daga Landan, Bola Tinubu, ‘dan takarar shugaban kasa na APC da Sanata Adamu Abdullahi sun shiga ganawa da Buhari a Abuja.
Dakarun sojin Najeriya sun yi nasarar dakile wani mummunan farmaki da ‘yan bindiga suka mai musu inda suka halaka wasu 2. Sun tarwatsa sansanoninsu a Kaduna.
Aji Bukar Haziki matashi Ne mai Shekaru 15 a duniya ‘dan asalin jihar Borno wanda ya kera karamin Masallacin Ka’aba. Yaron mazaunin garin Maiduguri ne a Borno.
Bidiyon yadda manajan otal ya gaggauta hana saurayi shan lemonsa ya janyo cecekuce. Manajan Otal din ya ga budurwar ta CCTV tana yin barbade a lemon saurayin.
Gwamna Umara Babagana Zulum na jihar Borno, ya sake bude shahararriyar kasuwar Gamboru dake karamar hukumar Ngala ta jihar Borno bayan garkameta da aka yi.
‘Yan bindiga sun kai wa jami’an sojojin Najeriya farmaki a garin Isuofia dake karamar hukumar Aguata ta jihar Anambra. Sun halaka soji 2, miyagu 5 suka mutu.
Wani matashin yaro dake talla a titi ya ba jama’a Mamaki yayin da yake amsa tambayoyin lissafi tamkar na’ura mai kwakwalwa. Babu tabbacin yana zuwa makaranta.
Aisha Khalid
Samu kari