Dalla-dalla: Yadda Soludo ya lashe zabe a LGAs 19, ya lallasa Uba, Ozigbo da sauransu

Dalla-dalla: Yadda Soludo ya lashe zabe a LGAs 19, ya lallasa Uba, Ozigbo da sauransu

  • Farfesa Chukuwam Soludo na jam'iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA) ya tabbata wanda zai mulki Anambra bayan saukar Willie Obiano
  • Ya samu nasarar lashe zabe a kananan hukumomi 19 daga cikin 21 da ke fadin jihar inda ya lallasa 'yan takara 17 a zaben
  • Kananan hukumomi biyu kacal ne cikin 21 zababben gwamnan bai kawo ba a zaben da aka yi a ranar Asabar da ta gabata kuma aka karasa Talata

Farfesa Charles Soludo, dan takarar gwamnan jihar Anambra karkashin jam'iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA) ya bayyana a matsayin wanda ya lashe zaben ranar 6 ga watan Nuwamba.

Manyan abokan hamayyar Soludo a zaben su ne Andy Uba na jam'iyyar APC, Valentine Ozigbo na jam'iyyar PDP da Ifeanyi Ubah na jam'iyyar YPP.

Read also

Yanzu-Yanzu: Daga ƙarshe, INEC ta ayyana wanda ya lashe zaɓen gwamnan jihar Anambra

Dalla-dalla: Yadda Soludo ya lashe zabe a LGAs 19, ya lallasa Uba, Ozigbo da sauransu
Dalla-dalla: Yadda Soludo ya lashe zabe a LGAs 19, ya lallasa Uba, Ozigbo da sauransu. Hoto daga dailytrust.com
Source: UGC

Ga dalla-dallar yadda tsohon gwamnan babban bankin Najeriyan ya lallasa sauran 'yan takara tare da samun nasara.

1. Dunukofia ta gabas

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

APC - 1991

APGA - 4124

PDP - 1680

YPP - 1360

2. Awka ta kudu

APC - 2,595

APGA - 12,891

PDP - 5,498

YPP - 919

3. Oyi

APC - 2,830

APGA - 6,133

PDP - 2,484

YPP - 900

4. Ayamelum

APC - 2,409

APGA - 3,424

PDP - 2,804

YPP - 407

5. Anaocha

APC - 2085

APGA - 6911

PDP - 5108

YPP - 868

6. Anambra ta gabas

APC - 2034

APGA - 9746

PDP - 1380

YPP - 559

Read also

Motocci Fiye Da 50, Gidaje a Dubai Da Amurka: Jerin Kadarori Da Kuɗi Da Maina Ya Mallaka a Cewar EFCC

7. Idemili ta kudu

APC - 1039

APGA - 2312

PDP - 2016

YPP - 752

8. Onitsha ta kudu

APC - 2050

APGA - 4281

PDP - 2253

YPP - 271

9. NJIKOKA

APC - 3216

APGA - 8803

PDP - 3409

YPP - 924

10. Nnewi ta arewa (YPP ta lashe)

APC: 1278

APGA: 3369

PDP: 1511

YPP: 6485

11. Orumba ta kudu

APC - 2060

APGA - 4394

PDP - 1672

YPP - 887

12. Ogbaru (PDP ta yi nasara)

APC— 1178

APGA— 3051

PDP— 3445

YPP— 484

13. Onitsha ta arewa

APC— 3909

APGA— 5587

PDP— 3781

YPP— 682

14. Aguata

APC - 4,773

APGA - 9,136

PDP - 3,798

Read also

Zaben Anambra: Soludo ya lashe karamar hukumar Anaocha, mahaifar 'yan takara uku

YPP - 1,070

15. Ihiala

APC— 343

APGA— 8,283

PDP— 2,485

YPP— 344

16. Idemili ta arewa

APC - 2,291

APGA - 5,358

PDP - 2,312

YPP - 902

17. Ekwusigo

APC - 1,237

APGA - 2,570

PDP - 1,857

YPP - 727

18. Nnewi ta kudu

APC - 1,307

APGA - 3,243

PDP - 2,226

YPP - 1,327

19. Orumba ta arewa

APC - 2,672

APGA - 4,787

PDP - 1,847

YPP - 655

20. Awka ta arewa

APC - 755

APGA - 1,908

PDP - 840

YPP - 381

21. Anambra ta yamma

APC - 1,233

APGA - 1,918

PDP - 1,401

YPP - 357

Source: Legit.ng

Online view pixel