Aisha Ahmad
4003 articles published since 27 Mar 2024
4003 articles published since 27 Mar 2024
Kungiyar manyan ma’aikatan samar da wtar lantarki ta SSAEAC ta fusat saboda rike hakkokinsu da kamfanin ya yi, wanda ya sa suka tsunduma zanga-zanga.
Hukumar da ke kula da kudin masu ajiya a bankuna (NDIC) ta sanya bankin Heritage da sauran rassansa a sassan kasar nan a kasuwa a matsayinta Na mai sa ido.
Rundunar ‘yan sandan Kano ta musanta karbar wasikar sarkin Kano na 15 Aminu Ado Bayero kan neman tsaro domin gabatar da bikin hawan sallah babba.
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya taya mazauna jihar murnar zagayowar ranar dimukuradiyya a Najeriya tare da bayanan halin da gwamnatinsa ta ke ciki.
Hukumar hana yi wa tattalin arzikin kasa ta ce diyar tsohon minista harkokin sufurin jiragen sama, Hadi Sirika na da hannu cikin zargin badakalar kwangila.
Kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a filin hockey a jihar Kano ta fusata tare da tura wani magidanci gidan yari bayan an zarge shi da dukan matarsa.
Hadimin shugaba Bola Ahmed Tinubu na musamman kan kafafen sada zumunta, Dada Olusegun ya magantu kan bidiyon faduwar shugaban kasa a yayin bikin ranar dimukuradiyya.
Akalla ‘yan kasuwa 5000 ne za su rasa shagunansu da ke masallacin filin idi bayan hukumar tsara birane ta KNUPDA ta umarce su da su tashi nan da awanni 48.
Hukumar kare bayanan ‘yan kasa (NDPC) ta ce ta na binciken akalla kamfanoni, makarantu, kamfanonin inshora, cibiyoyin kasuwanci 1000 saboda shiga bayanan jama'a.
Aisha Ahmad
Samu kari