Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, da safiyar yau Talata ya shiga jihar Kebbi dake arewacin Najeriya, ya samu gagarumin goyon bayan shugabannin PDP.
Babbar Kotun tarayga dake zamanta a Gusau, babban birnin jihar Zamfara ta yi fatali da karar da aka shigar gabanta dake kalubalantar sauy ashekar Matawalle.
A baya bayan nan ne wata kotu ta aika jatuma Sadiya Haruna gidan gyaran hali bisa kama ta da laifin mata sunan tsohon mijinta, mun gano wasu jarumai mata uku.
Jam'iyyar APC mai mulkin jihar Kebbi, ta samu nasara kwamushe baki ɗaya kujerun ciyamomi da kansiloli a zaben kananan hukumonin jihar Kebbi da aka kammala.
Biyo bayan sauya shekara Sanata Emmanuel Bwacha daga PDP zuwa APC, shugaban PDP ya ɓaɗa sabon mataimakin shugaban marasa rinjaye a majalisar dattawa ta kasa.
Wata babbar kotu a babban birnin jihar Filato, Jos, ta raba auren Ifeanyi Nnadili, da Sadiya Adamu, saboda matar da cika ɗaukar zafi da gaba da mijinta na aure.
Ministan Shari'a kuma Antoni Janar na ƙasar nan, Abubakar Malami, ya faɗi shirin da gwamnatin shugaban ƙasa Buhari ke yi kan masu ɗaukar nauyin ta'addanci.
A yau Litinin wata kotu a jahar Kano ta yanke wa tsohuwar jarumar Kannywood, Sadiya Haruna, hukuncin zaman gidan waƙafi na tsawon watanni 6 babu zabin tara.
Gwamnan jihar Taraba ya tabbatar da korar kwamishinoni biyu dake aiki a gwamnatinsa daga bakin aiki, yace matakin sallamar za ta fara aiki kan mutanen nan take.
Ahmad Yusuf
Samu kari