Ahmad Yusuf
12051 articles published since 01 Mar 2021
12051 articles published since 01 Mar 2021
Yayin da ake kara tunkarar babban zaɓen 2023, guguwar sauya sheƙa ta yi awon gaba da magoya bayan jam'iyyun da adawa da dama a Taraba, ta kaisu jam'iyyar PDP.
Bayanai sun nuna cewa wani almajiri ɗan kimanin shekara Bakwai ya jikkata sakamakon tashin wani abun fashewa da ake zaton Bam ne a yankin Damaturu, jihar Yobe.
Bayanan da muka samu sun nuna cewa yayin wani shawagin tunawa da yaƙin duniya na 2, wasu jirage sun yi karo da juna a garin Dellas na ƙasar Amurka ranar Asabar.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya baiwa shugaban ma'aikatan rantsuwar kama aiki tare da Kantomimin da zasu tafiyar da kananan hukumomin jihar guda 17 .
Tsohon shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa, Attahiru Jega da Hakeem Baba Ahmed, sun ce Kola Abiola na PRP ne ya cancanta da zama shugaban ƙasa a 2023.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Neja, (NSIEC), tace jam'iyyar APC mai mulkin jihar ta lashe kujerun ciyamomi 25 da zaɓen da ya gudana ranar Alhamis 10.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, yace matsalolin Najeeiya ba wai ayyukan yan fashin daji bane kaɗai, kaskantar da kananan kabilu na kara rura wutarkalubale.
Gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, ya tabbatar da cewa ba zai taimaka wa Atiku Abubakar ba a zaben 2023, yace gara ya mutu da Fulani ya zama shugaban ƙasa.
Rahotanni sun bayyana cewa da safe aka tsinci gawarwakin wasu ɗalibai biyu a jami'ar Michael Okpara University of Agriculture dake, Umudike a jihar Abiya .
Ahmad Yusuf
Samu kari