Ahmad Yusuf
12050 articles published since 01 Mar 2021
12050 articles published since 01 Mar 2021
Majalisar dattawan Najeriya a yau Laraba ta amince da bukatar shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, na sake naɗa mataimakan gwamnan babban bankin ƙasa watau CBN.
Tun bayan dawowar mulkin Demokuradiyya a Najeriya jam'iyyar PDP ta mamaye siyasa a wancan lokacin, sai dai akwai jihohin da a tarihi ta gaza kafa gwamnati.
Shugaban masu rinjaye na majalisar wakilan tarayya, Alhassan Ado Doguwa, yace shugaba Buhari ya taka muhimmiyar rawa a mulkinsa, Tinubu zai ɗora daga nan .
Wani matashin saurayi ya ji ba dadi yayin da budurwarsa ta ba shi labarin cewa ta sake ɗaukar juna biyu watanni hudu kacal bayan ta haifa masa ɗiya mace. A
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, yace ko kadan babu wani saɓani da takaddama tsakaninsa da Atiku Abubakar, yakinsa kawai a sauya Ayu daga shugaban PDP kawai
Gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa, Yahaya ya roki mazauna jihar su garzaya ofisoshin INEC su karɓo katin zaɓensu kana su dangwalawa APC sak a Zaben 2023.
Tsohon gwamnan Legas dake fatan zama kujerar shugaban kasa a 2023, Bola Ahmed Tinubu, yace yan Najeriya sun warke da zaran ya zama shugaban kasa insha Allah.
Wani Ango da ya kasa boye farin cikin da yake ciki a wurin shagalin bikin aurensu ya tsalle kan amaryarsa yayin da yake taka rawa mai ban dariya a dandamali.
Wata matar aure da ta shafe shekara 25 tare da maijinta ta gano labarin da ya karya mata zuciya, ya kara aure a boye kuma har matar da suntulo masa yarinya mace
Ahmad Yusuf
Samu kari