Ahmad Yusuf
12050 articles published since 01 Mar 2021
12050 articles published since 01 Mar 2021
Rahotannin da muke samu yanzu haka daga Abakaliki, babban birnin jihar Ebonyi, kudu maso gabashin Najeriya, ya nuna cewa wasu miyagu sun kai hari mai muni.
Abubuwa na ƙara cakudewa babbar jam'iyyar hamayya ta ƙasa yayin da gwamna Wike ya yi wasu kalamai dake nuna gara tikitin musulmi da musulmi da ɗan arewa a 2023
Matsalar ta'addancin yan fashin daji waɗanda gwamnatin Najeriya ta ayyana su a matsayin 'yan ta'adda ya yu sanadin rasuwar wasu 'yan kasuwa hudu a yankin Jibiya
Mutane sun shiga yanayin tashin hankali bayan sun wayi gari da wani labati mara daɗi wanda ya faru da wata matashiyar budurwa kuma ɗalibai jami'a a Jos, babban
Mai neman zama shugaban ƙasa a inuwar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa duk da ya sa an goge rubutun farko amma daga baya ya sake rubutun Allah wadai.
Mai neman kujera lamba ɗaya a Najeriya karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, yace ya zauna tattaunawar lalubo hanyar sulhu da Wike ya kai sau 5
Wank rikici da ya shiga tsakanin garuruwa biyu a kananan hukumomi biyu a jihar Ondo ya yi sanadin rasa rayukan Kansila da wani bayan Allah ranar Asabar da ta
Darakta Janar da kwamitin yakin neman zaɓen shugaban kasa a inuwar PDP, Tambuwal ya zauna da takwaransa na jihar Benuwai, Samuel Ortom a Makurdi kan rikicin PDP
Tsohon gwamnan jihar Enugu kuma sanata a inuwar jam'iyyar PDP, Chimaroke Nnamani, yace yana fatan Bola Tinubu ya zama shugaban ƙasa ne saboda kishin al'umma.
Ahmad Yusuf
Samu kari