Ahmad Yusuf
11528 articles published since 01 Mar 2021
11528 articles published since 01 Mar 2021
Rundunar sojin saman Najeriya watau NAF ta ce jirgin sama bai kai farmaki ba sai da aka tabbatar da wuraren biyu na da alaƙa da ƴan Lakurawa a jihar Sakkwato.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya bayyana cewa da yawa daga cikin waɗanda suka kaɗa masu kuri'a suna fama da wahalhalun rayuwa a yanzu.
Gwamnan jihar Sakkwato, Ahmed Aliyu ya kai ziyara kauyukan da ake zargin jirgin yakin sojoji ya yi luguden wuta bisa kuskure, ya ba da tallafin Naira miliyan 20.
Tsohon gwamnan jihar Edo, Adams Oshiomhole ya tallafawa mutanen Edo ta Arewa da buhunam shinkafa, ya taya ƴan Najeriya murnar kirismeti da sabuwar shekara.
Rundunar sojin Operation Fansan Yamma ta yi kira ga al'umma su rika tantance sahihanci labari gabanin yaɗa shi domin kaucewa abin da zai tada hankula.
An shiga tashin hankali a jihar Anambra yayin da wasu mahara ɗauke da makamai suka sace ɗan majalisar dokoki, Justice Azuka a hanyar komawa gida.
Rundunar ƴan sandan Abuja ta tabbatar da kama limamin coci da jami'ai kan zarginsu da sakaci a taron da ya jawo turmutsitsi har aka rasa rayuka ranar Asabar.
Babban malamin cocin nan a Sakkwato, Bishof Matsew Kukah ya bayyana cewa gwamnati ce silar abubuwan da suka faru a wurin rabon abinci a Abuja, Anambra.
Gwamnan jihar Ribas ya rattaba hannu tare da umartar a bai wa ma'aiksta da ƴan fansho alawus na N100,000 domin su yi shagalin bikin kirsimeti cikin walwala.
Ahmad Yusuf
Samu kari