Abdullahi Abubakar
7281 articles published since 28 Afi 2023
7281 articles published since 28 Afi 2023
Fitaccen Fasto a Najeriya, Elijah Ayodele ya bayyana yadda ya yi ta kiran Nuhu Ribadu game da hare-haren da aka yi a Benue tun kafin faruwarsu amma bai dauka ba.
An yi ta ce-ce-ku-ce bayan hukumomi a jami'ar Olabisi Onabanjo (OOU) a jihar Ogun ta kakabawa dalibai mata doka kan sanya rigar mama a lokutan jarabawa.
Wani dan majalisar wakilai daga jihar Ondo, Hon. Festus Akingbaso ya gamu da fushin yan PDP bayan sun yi fatali da kayan tallafinsa saboda ya koma APC.
Tawagar Dr. Bala Maijama'a Wunti ta ziyarci ofisoshin yan sanda bayan matashi mai suna Adamu Salisu ya hau kan karfen sadarwa a Bauchi saboda ɗan siyasa.
Yayin da ake ci gaba da rigima tsakanin Iran da Isra'ila, Sheikh Musa Yusuf Assadus Sunnah ya goyi bayan Iran inda ya soki Musulmi da ke goyon bayan Isra'ila.
Kungiyar kare hakkin Musulmi ta MURIC ta soki harin da wasu suka kai kan limamin masallaci da iyalansa, ta bukaci bincike da neman a hukunta masu laifin.
Bayan zargin batanci da ake yi masa, wata kotu a Ede da ke jihar Osun, ta bayar da umarnin tsare wani babban basarake da aka dakatar, Jimoh Abdulkabir.
Kungiyar APC a Arewa ta Tsakiya ta zargi Gwamna Babagana Zulum kan abin da ya faru a Gombe inda ta bukaci ya nemi afuwa bayan hari kan Abdullahi Ganduje.
Bayan samun hatsaniya a Gombe, kungiyar jam'iyyar APC daga Arewa ta Tsakiya ta bayyana goyon bayansa ga shugaba Bola Tinubu da Dr. Abdullahi Umar Ganduje.
Abdullahi Abubakar
Samu kari