Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Tsohon Gwamnan jihar Zamfara, AbdulAziz Yari, ya bada kyautan buhunan Shinkafa 400, Shanu 20, da Milyan daya ga kungiyar Kiristocin Najeriya CAN, domin murnar.
An yi Yusuf Buhari, da namiji daya tilo na Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, nadin sarauta matsayin Talban Daura kuma Dagacin Kwasarawa. Wannan bikin nadin sara
Kungiyar mabiya cocin Pentecostal a Najeriya PFN ta bayyana cewa ta bankado shirin da wasu ke yi baiwa Musulmi biyu tikicin takara kujera shugaba da mataimaki.
Istanbul, Turkiyya - Shugaba Muhammadu Buhari yayi bikin murnar cikarsa shekaru 79 a birnin Turkiyya ranar Juma'a, 17 ga watan Disamba, 2021, cewar Garba Shehu.
Wani matashi dan Najeriya Abraham Airaodion, ya samu karramawa bisa gaskiyarsa bayan mayar da kudi 100,000 AED (N11,166,682.37) da wani fasinja ya manta da su.
Ofishin kula da bashin Najeriya DMO ta kaddamar da sabon shirin karban bashin N250 billion na 'Sukuk' domin gina tituna a fadin tarayya. Wannan shine karo na 4.
Wata babbar kotun tarayya dak zamanta a birnin tarayya Abuja karkashin jagorancin Mai Sharia Hamza Muazu ta tabbatar da tsagin Shekarau ta gudanar da zaben.
Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya yi kira ga mabiyansa mambobin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) su kwantar da hankulansu bisa hukunci
Wata budurwa ta fusata yayinda saurayin da suka kwashe shekaru suna soyayya ya watsa mata kasa a ido. A wani faifan bidiyon Youtube da Foreverdope Records.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari