Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokot ya bukaci Shugaba Muhammadu Buhari ya alanta dokar ta baci a dukkan wuraren yan bindiga ke ta'adi don kawar da su.
Birnin tarayya Abuja - Hukumar tsaron farin kaya, DSS, ta yi watsi da rahotannin cewa shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu, na shan bakar wahala a hannunta.
Kungiyar rajin kafa kasar Biyafara IPOB a ranar Asabar ta bayyana cewa hukumar tsaron farin kaya DSS ta hana shugabanta, Nnamdi Kanu, abinci tsawon kwanaki uku.
Babban bankin Najeriya CBN ya fara barazanar amfani da yan sanda wajen damke manoman da suka ki biyan bashin da suka karba karkashin shirin Anchor Borrowers.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya bayyana cewa shigowar yan bindiga jiharsa daga jihar Zamfara duk laifin jami'an Sojojin Najeriya ne. Daily Trust
Kungiyar Izalatul Bid'a wa iqaamatus Sunnah (JIBWIS) tayi kira ga gwamnatin tarayyar da ta kara kaimi wajen dakile matsalar tsaro da ya addabi arewacin kasar.
An hana daliban makarantar sakandaren Igboye dake garin Epe, jihar Legas biyu zana jarabawa saboda suna sanye da Hijabi. Hakazalika an hanasu shiga makaranta.
Yan bindiga sun kai hari unguwar Sabon Tasha, karamar hukumar Chikun dake jihar Kaduna cikin daren Asabar, 11 ga watan Disamba, 2021, rahoton Daily Trust..
Sokoto - Shafa'atu, matar da ta tsallake rijiya da baya a harin da yan bindiga suka kaiwa matafiya a Sokoto kuma ta rasa yan'uwanta guda rasu ta rigamu gidan.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari