Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Kotu ta yanke hukuncin daurin shekara guda a gidan gyara hali ga lauyan bogin da ya je ofishin hukumar EFCC kwanakin baya karbar belin wani wanda ake tuhuma da.
Aso Rock, Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari ya ce kada a kuskura a bari jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta koma kan ragamar mulki a shekarar 2023..
FCT Abuja - Shugaban kasa Muhammadu Buhari yanzu haka ya shiga ganawa da gwamnonin jam'iyyar All Progressive Congress (APC) a fadar shugaban kasa dake Abuja.
Wata 'yar Najeriya mai suna Yvonne Stanley ta bayyanawa ma'abota shafin Facebook yadda Allah ya ceci iyalinta cikin dare yayinda fanka ta fado musu daga sama.
A jawabin da ya gabatar a taron ayyana niyar, Atiku ya bayyana jerin abubuwa biyar da zai mayar da hankali kansu idan yan Najeriya suka zabesa ya zama shugaban.
Abuja - Kungiyar da'awa ta addinin Musulunci, Jama'atu Izalatul Bid'a Wa iqaamatus Sunna JIBWIS za ta bude sabon Masallacin da ta gina a birnin tarayya Abuja.
Ministar harkokin jin kai da jin dadin al'umma, Hajiya Sadiya Umar Farouq ta bayyana cewa kimanin yan Najeriya milyan shida da rabi suka nemi zango na uku.
Wani mutumi da ake yiwa zargin ta'addanci ya gudu daga hannun hukuma a jihar Akwa Ibom, hukumar yan sandan Najeriya ta bayyana. Kakakin hukumar yan sandan jihar
Abuja - Domin tabbatar da ba'a samu matsala a taron gangamin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) Shugaba Muhammadu Buhar zai gana da yan takarar yau.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari