Jihar Zamfara
An yi wa tubabbun ‘Yan daban siyasa wankan tsarki, an karbe su a APC a Zamfara, sun ajiye kayan fadansu a jihar, sun ce sun gano ashe amfani da su aka rika yi.
Masallata 44 da 'yan bindiga suka sace daga Masallacin Juma'a a Zamfara suna gonakin 'yan bindigan inda suka zuba su suna musu noma a gonakinsu na gero da dawa.
'Yan bindiga a ranar Juma'a sun sace masu bauta da tarin yawa daga masallacin Juma'a na yankinn Zugu dake karamar hukumar Gummi Liman zai fara huduba a Zamfara.
Wasu yan bindiga sun afka wa ayarin motoccin Hajiya Zainab Lawal Gummi, kwamishinan mata da harkokin yara na jihar Zamfara da hari suka bude musu wuta a hanyar
An kama shi ne a kan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna lokacin da yake dauke da bindigu biyu da harsasai da kuma mujallu guda takwas da dai sauransu a hannu.
Gusau, Zamfara - Jami'an hukumar yan sanda a jihar Zamfara sun damke wani tsohon Soja wani kasurgumin dan bindiga masu kaiwa yan bindiga makamai a jihar...
Lamarin ta'addancin yan bindiga shi ne babban abun da ke ɗaga wa mutane hankula a arewa ta yamma, wasu yan ta'adda sun illata wani mutumi na har abada a Zamfara
Korarren Sarkin Zurmi na jihar Zamfara, Abubakar Atiku, ya rasu a Dubai, babban birni a Haddadiyar Daular Larabawa.Atiku ya rasu a wani asibiti mai zaman kansa.
Yan bindiga a ranar Laraba sun kashe sojoji guda uku a wani harin kwanton bauna da suka kai musu a karamar hukumar Bungudu, Daily Trust ta rahoto. Mazauna garin
Jihar Zamfara
Samu kari