Jihar Zamfara
Rahotanni sun nuna cewa an kara girke jami'an tsaro a gidajen kwanan ɗaliban jami'ar tarayya Gusau, jihar Zamfara bayan abinda ya faru na sace ɗalibai mata 2.
Yadda Zamfara da Legas Suka ja Ragamar Jihohin Najeriya Wajen Dogaro da Kai Hukumar Tace Jihohin Sune Sune Akan Gaba Wajen Samar Da Kudaden Shiga Na Cikin Gida
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun sace daliban jami'a guda biyu a jihar Zamfara, inda suka kutsagidan kwanan dalibai don aikata wannan mummunan barna da suka yi.
Matawalle Ya Bayyana Yadda Gwamnatin Tarayya ta Hukunta El-rufai, Ganduje Dashi Kansa Saboda Wani Dalili Guda a zaben Gwamna ulogan Gwamnatin Tarayya Suka n
Kwanakin baya aka dauke wani Mai ba Gwamnan Zamfara shawara a kan siyasa. A makon nan Ibrahim Ma’aji ya kubuta daga hannun ‘yan bindiga bayan an biya kudi
Gwamnan Zamfara ya ce duk wata rumfar zabe da ke jihar sai da aka baza soja akalla 50 domin a kai jam’iyyarsa ta APC kasa, a karshe Lawal Dauda ya yi galaba.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara ya bayyana shiga jerin masu son gaje kujerar shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawal. Ya bayyana dalilansa masu daukar hankali.
Wasu mahara da ake kyautata zaton yan fashin daji ne sun yi awon gaba da mai baiwa gwamnan jihar Zamfara shawara kan harkokin siyasa, Alhaji Ibrahim Ma’aji
Ofishin Jamiyyar APC reshen jihar Zamfara ya Hadu da Harin Yan Jagaliya, Mutane Biyu Sun rigamu Gidan Gaskiya, Yayin da Akayi asarar Dukiya Mai yawa a Harin
Jihar Zamfara
Samu kari