Jihar Zamfara
Rahotanni sun tabbatar da shugaban hukumar yaƙi da dabanci ta jihar Zamfara, Bello Bakyasuwa, ya sha da kyar a hannun ƴan bindigan da suka yi ƙoƙarin halaka shi
Yanzu muke samun labarin yadda wasu tsagerun 'yan bindiga suka hallaka wasu matasa biyu da suka sace a jihar Zamfara bayan karbar kudin fansa, sun sako wasu 70.
Wasu tsagerun 'yan bindigan jeji sun shiga har cikin gida sun yi awon gaba da Dagacin kasuwar Daji a jihar Zamfara, Ibrahim Sarkin Fada, da safe ranar Alhamis.
Yanzu muke samun labarin yadda sojojin Najeriya suka yi nasarar lallasa 'yan bindiga a yankin jihar Zamfara da ke Arewacin Najeriya. An bayyana yadda ya faru.
Rahoton da muke samu aga jihar Zamfara ya bayyana cewa, wasu tsagerun 'yan bindiga sun shiga tashin hankali a jihar Zamfara da ke Arewa maso Yammacin Najeriya.
A ranar Lahadi, 23 ga watan Afrilu, Gwamna Bello Mohammed Matawalle na jihar Zamfara ya mayar da Alhaji Aliyu Garba Marafa a matsayin sarkin Birnin Yandoto
An zubar da jinin Bayin Allah a Zamfara a lokacin da Musulmai ke da azumi a bakinsu. Mazauna Birnin Magaji sun bayyana irin kisan dauki dai-daya da ake yi masu.
Kungiyar ɗaliban Zamfara ta tabbatar da kubutar dalibai mata guda biyu na jami'ar tarayya dake Gusau, Maryam da Zainab, bayan shafe kwanaki 12 a hannun mahara.
Rundunar sojin Najeriya da haɗin guiwar yan bangan yanki sun nuna wa yan bindiga yadda ake yaƙi a fagen fama, sun dakile harin da aka kai kauyuka biyu a Zamfara
Jihar Zamfara
Samu kari