Albashin ma'aikata
An yada wani rubutu a shafukan sada zumunta cewa gwamnatin tarayya za ta fara biyan albashin ma'aikatan jihohi da kananan hukumomi. An gano gaskiya.
Gwamna Francis Nwifuru na jihar Ebonyi ya rage kudin rijistar daliban Jami'ar jihar yayin da ya kara albashin ma'aikata da kaso 20 domin rage musu radadin rayuwa.
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta jero sabbabin bukatu guda bakwai da ta ke sa a cika su a matakin gwamnatin tarayya, jihohi da kananan hukumomi.
Bayan Shugaba Bola Tinubu ya umarci gwamnoni su fara biyan kudin rage radadi ga ma'aikata, Gwamna Douye Diri na jihar Bayelsa ya amince da biyan N35,000.
Gwamnatin Jigawa ta amince da N1.1bn domin siyan kayan abinci da suka hada da shinkafa da taliya domin sayarwa ma’aikatan gwamnati kan farashi mai rahusa.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya yi umurni da a biya dukkanin ma'aikatan jihar N10,000 domin su gudanar da bukukuwan Sallah cikin nishadi.
Gwamnati ta tsokano ‘yan kwadago, ana barazanar rikita kasa saboda kudin lantarki. Ana da labari cewa ana barazanar shirya zanga-zanga da yin kara a kotu.
Ma'aikata a Najeriya na daga cikim wadanda ke samun mafi karancin albashi a duniya. Akwai sauran kasashen da ba su biyan ma'aikatansu albashi mai tsoka.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Radda, ya amince da fitar da kudi domin ba ma'aikatan jihar su kwaranniyar watan azumin Ramadan da bikin Sallah.
Albashin ma'aikata
Samu kari