Yemi Osinbajo
An fara rade-radin Sarki Rilwan Suleiman Adamu yana tare da Yemi Osinbajo. Mai martaba ya bayyana ainihin abin da ya faru da tsakaninsa da Mataimakin shugaban.
Shahararren malamin addinin musulunci a Najeriya, Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi, ya tabbatar da goyon bayans aga mataimakin shugaban ƙasa ya gaji Buhari a 2023.
An ba takarar Yemi Osinbajo kwarin gwiwa yayin da Mataimakin shugaban kasar ya je jihar Gombe domin samun kuri’un ‘Ya 'yan APC a zaben fitar da gwani na 2023.
Mataimakin shugaban kasa kuma mai niyyar takara kujeran shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya bayyana cewa akwai siyasa da yawa cikin lamarin tsaro a kasar.
Karon farko tun bayan ayyana niyyar takara kujeran shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya yi ido hudu da maigidansa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a jihar Legas.
Gabannin zaben 2023, mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, ya nemi goyon bayan sarakunan gargajiya a jihar Cross River a kokarinsa na son zama shugaban kasa.
Wannan biki na Hawan Daba wata hanya ce ta kulla zumunci tsakanin sarakuna da kuma nuna wa bakon da ake karramawa dadaddiyar al’adar ta kasar mallam Bahaushe.
Akwai wasu manyan masu rike da mukamai a gwamnatin tarayya ta APC da za su tsaya takarar zabe. A jerin na mu akwai Ministoci 4 da akalla hadimai 2 kawo yanzu.
Mataimakin shugaban ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya bayanna yadda lamarin yin takara tare da shugaba Buhari ya zo masa tamkar a mafarki, yana tsaka da aikinsa.
Yemi Osinbajo
Samu kari