Yemi Osinbajo
Mataimakin Shugaban kasa, Yemi Osinbajo, ya bayyana cewa aikin da yayi tare da Shugaba Muhammadu Buhari ya bashi kwarewa sosai wajen gudanar da mulkin al'umma.
Sanata mai wakiltar kudancin Kano a majalisar dattawa, Sanata Kabiru Gaya, ya ce ba shi da wata shilafa, Osinbajo ne zai karisa ayyukan da Buhari ya fara .
FCT Abuja - Sakamakon zarge-zargen da ake yiwa mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, na nuna bangarancin addini da kin jinin Musulmai, ya saki sabon bidiyo.
Shehu Sani ya yi martani kan yunkurin da Osinbajo ya yi na cewa zai bi sahun Buhari idan ya zama shugaban kasa a zaben 2023 mai zuwa. Ya ce yaudara ce kawai.
Kungiyar Kiristocin Arewa watau Northern Christians Movement (NCM) ta gargadi yan siyasa da Malamai su yi hattara da mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osin
Sanata Ahmed Lawan, shugaban majalisar dattawa ya ce shi da takwarorinsa suna yi wa mataimakin shugaban kasa, Prof Yemi Osinbajo "fatan alkhairi" a yunkurinsa.
Wasu 'yan Najeriya ba su yi farincikin bayyana bukatar shugabancin kasa da mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya yi a ranar 11 cikin watan Afirulun 2022.
Farfesa Yemi, Osinbajo, mataimakin shugaban Najeriya, ya shirya cin abincin buɗe baki tare da yan majalisar dattawa na jam'iyyar APC yau Talata a Aguda House.
Laolu Akande, mai magana da yawun mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, ya bayyana cewa mai gidansa ya fita daga jam'iyyar All Progressives Congress, APC.
Yemi Osinbajo
Samu kari