Siyasar Amurka
A yau 24 ga watan Oktoba ne labarai suka mamaye kafafen yada labarai na duniya kan cewa, kasar Burtaniya ta yi sabon Firainminista, bayan da Truss ta ajiye
Gwamnatin tarayya ta hannun hukumar kula da jami'o'i (NUC) ta umarci shugabannin jami'a da su gaggauta bude makaranta kana dalibai su koma karatu a yanzu...
Letitia James tayi karar Donald Trump da iyalansa da kamfaninsa da zuzuta dukiya. A doka, duk wanda ya yi ikirarin yana da kudi alhalin karya ne, ya yi sata.
A gefen wata tattaunawa, ministan ilimi, Adamu Adamu, yace gwamnati za ta iya kara wa malaman jami'a albashi da 23.5%, yayin da farfesoshi za su samun karin 35%
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour, Peter Obi, ya bayyana asalin dalilin da ya sa ba zai taba iya sace kudin gwamnati ba ko da kuwa a wani hali yake.
A yankin Kudu maso Yammacin Najeriya, tsohon gwamnan na Legas sananne ne wajen kitsawa da daura wasu fitattun 'yan siyasa a kujeru daban-daban, musannan a APC.
Jami’an FBI sun kutsa wani katafaren gida na Donald Trump da ke Florida, kuma samu takardun gidan Gwamnati a cikin akwatuna. Daga ciki har da bayanan Faransa.
Dan siyasar na jam’iyyar Republican ya yi ikirarin cewa ‘yan siyasa masu kokarin tsige Buhari na jefa dimokuradiyya ne kanta cikin hadari, inji rahoton Punch.
Tsohon shugaban jamiyyar APC mai mulkin kasa, Adams Oshiomhole, ya sha alwashin ba zai daga wa magoya bayan dan takarar shugaban kasa na Labour Party, Peter Obi
Siyasar Amurka
Samu kari