Taraba
Gwamnatin tarayya ta hannun ma'aikatar jin kai da walwalar al'umma ta fara raba tallafin N20,000 ga mutane masu matsakaicin ƙari sama da 3000 a jihar Taraba
Wasu miyagun yan bindiga sun kaddamar da mummunan harin su kan mazauna garin Bali a jihar Filato ranar Lahadi da daddare, sun kashe aƙalla uku sun sace wasu.
Akalla mutane hudu ne suka mutu a yammacin Lahadin da ta gabata, yayin da wasu ‘yan bindiga kimanin 30 a kan babura suka mamaye kasuwar Jauro Manu da ke karamar
Wasu tsagerun yan bindiga sun kashe wani Basaraken masarautar ƙaramar hukumar Takun a jihar Taraba da ɗansa bayan wani harin kwantan ɓauna da suka kai musu.
Yayin da yan Najeriya ke cigaba da Allah-wadai da tir da hare-haren yan bindiga a sassan Najeriya, a Taraba wasu miyagu sun aikata ta'asa a birnin Jalingo.
NNPP ta su Rabiu Kwankwaso ta na kara shiga Arewa maso gabas. Sanata Isa Hamma Misau ya bada sauya-shekarsa daga jam’iyyar APC mai mulki zuwa NNPP a makon nan.
Dakarun Sojoji na Operation Whirl Stroke, ta ce ta kama wani hatsabibin dilallin bindigu, Ardo Manu Abdulrahaman Maranewo, wanda jami'an tsaro ke nema a jallo.
Hotunan wani 'dan Najeriya mai digiri suna yadu yana tura kurar ruwa a jihar Taraba. Mutumin da aka gano sunansa Kawu Malami, ya karanci injiniyancin noma.
Jalingo - Hukumar yan sandan jihar Taraba ta damke wani da ake zargin yana hada Bam kuma dan kungiyar Boko Haram wanda ya kai hari bam 3 a jihar shekarar nan.
Taraba
Samu kari