Taraba
Yan bindiga sun kashe sojoji shida yayin da suke hanyar su ta zuwa wurin da aka kai hari a Tati, wani ƙauye da ke karamar hukumar Takum, a cewar rundunar Sojoji
A ranar Talata da daddare, wani abu ya fashe a hedkwatar bariki sojoji na 6 da ke babban birnin jihar Taraba, babu wanda ya rasa ransa sanadin fashewar abun.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya shida sun mutu a wani hari da yan bindiga suka kai kauyen Tati da ke karamar hukumar Takum ta jihar Taraba. Sun sace daya.
Rahoton da muke samu daga Jalingo, babban birnin jihar Taraba na nuna cewa mutane sun shiga tashin hankali bayan wata nakiya ta sake fashewada daren yau Jumu'a.
Sojin saman Najeriya sun samu nasarar fatattakar wasu 'yan bindiga a maboyarsu da ke cikin jihar Taraba. An ce an kama wasu da dama yayin da aka kashe wasu.
Taraba - Adadin wadanda suka mutu a harin Bam din da aka kai gidan mashaya a Iware, karamar hukumar Ardo-Kola ya kai 16, masu idanuwan shaida sun bayyana..
Yanzu muke samun mummunan labarin wani iftila'in da ya faru a jihar Taraba, inda wani bam ya tashi a wani gidan cin abinci. An ce akalla mutane 3 ne suka mutu.
Rahoton da muke samu daga jihar Taraba sun nuna cewa wasu tsagerun yan bindiga sun halaka hakimi a cikin masallaci dake garin Maisamari, ƙaramar hukumar Sardaun
Bali, Taraba - Yan ta'adda masu garkuwa da mutane sun kai hari Masallaci ranar Talata yayinda Musulmai ke bude baki inda suka hallaka akalla mutum uku kai tsaye
Taraba
Samu kari