Taraba
Ƴan bindiga sun kai wani mummunan hari a wata kasuwa a jihar Taraba, inda suka halaka mutum biyu har lahira. Ƴan bindigan sun kai harin ne cikin dare.
Mun kawo jerin Gwamnonin jihohin da su ka dauki fiye da wa’adin da aka saba. Rahoton nan ya kawo jerin ‘yan siyasar da su ka yi sama da shekaru takwas a kujera.
Kungiyar matasa ta Northern Youths Council of Nigeria ta soki Sheikh Mansur Sokoto kan walllafar da ya yi a Facebook game da zaben gwamnan Nasarawa da Taraba.
Kungiyar PDP Musulmai a jihar Nasarawa ta tura gargadi ga Sheikh Mansur Sokoto kan kalaman da ya yi na raba kan al'umma abin da ya shafi hukuncin kotu a jihar.
Shahararren malamin addinin Musulunci a Najeriya, Farfesa Mansur Sokoto ya bayyana damuwarsa kan hukuncin kotun zabe a jihohin Taraba da Nasarawa.
Wasu mutum huɗu 'yan gida ɗaya da suka ƙunshi mata da miji da yaransu biyu sun gamu da ajalinsu jim kaɗan bayan dawo da wutar lantarki a Jalingo, jihar Taraba.
An samu asarar ran mutum ɗaya bayan rufin wani gini ya rufto kan wani gini da ba a kammala aikinsa ba a jami'ar jihar Taraba da ke birnin Jalingo.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Taraba ta tabbatar da nasarar gwamna Agbu Kefas na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaɓen gwamnan jihar.
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, ya bayyana cewa tsohon gwamna, Darius Ishaku, bai bar masa ko kwandala ba a asusun gwamnatin jihar gabanin miƙa masa mulki.
Taraba
Samu kari