Taraba
Wasu tsagerun 'yan bindigan daji sun tashi mutanen ƙauyuka sama da 15 yayin da su ka kai wani kazamin hari jihar Taraba da ke Arewa maso Gabashin Najeriya.
Tsohon shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na jihar Taraba, Cif Victor Bala Kona, ya yi bankwana da duniya bayan fama da jinyar rashin lafiya.
Hukumar NEMA ta gano shirin kasar Kamaru na kokarin ballo ruwa daga cikin kasar zuwa Najeriya. Hakan zai shafi jihohin Najeriya da wasu yankunan kasar Kamaru.
Wasu magidanta na satar kayyayakin gonar mutane don kai wa iyalansu a jihar Taraba, wasu manoman sun ce ganin halin da ake ciki ba su kai su kara ba ga hukumomi
Gwamna Dakta Agbu Kefas na jihar Taraba ya samu sahalewar majalisar dokokin jihar na karɓo rance kuɗi daga bankuna huɗi, waɗanda suka kai Naira Biliyan N206bn.
Ujah Ujah lauyan Sanata Sani Danladi wanda shugaban ƙasa Bola Tinubu ya zaɓo domin zama minista, ya bayyana cewa babu umarnin kotu da ya hana shi rike mukami.
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta bayyana cewa jihohin Arewacin Najeriya sun fi shiga matsi tun bayan cire tallafin mai da Shugaba Bola Tinubu ya yi a kasar.
'Yan sandan jihar Nasarawa sun yi aikin bajinta ta hanyar bin wasu barayin mota su biyu da suka sace mota daga Lafia, babban birnin jihar sannan suka arce da.
Wasu gungun matasa sun tafka ta'adi a katafaren dakin ajiyar kayayyaki mallakin wani ɗan majalisar jiha a Jalingo, jihar Taraba, jami'an tsaro sun harbe biyu.
Taraba
Samu kari