Kudu maso gabashin Najeriya
Wasu tsageru da ba a sani ba sun kona ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta karamar hukumar Igboeze ta Arewa a jihar Enugu da ke Kudu maso Gabashin Najeriya.
Gabanin babban zaben 2023, rikici ya barke a jam'iyyar National Rescue Movement (NRM) a yayin da yan siyasan arewa na jam'iyyar suka fice kan zargin wariyya da
Wata kungiyar musulmi daga kudu maso gabancin Najeriya za ta kaddamar da Kur'ani mai girma da aka fassara zuwa harshen Igbo a ranar Juma'a, Daily Trust ta rahot
Tsagerun kungiyar masu rajin kafa kasar Biafra (IPOB) ta umurci yan jihohin Igbo da kada su sake su fito yau Talata. Mai magana da yawun kungiyar, Emma Powerfu
Rundunonin tsaron Najeriya sun yi nasarar fatattakar mafakar 'yan ta'addan IPOB a jihar Anambra ta yankin Kudu maso Gabashin Najeriya da ke ta da kayar baya.
Gamayyar ƙungiyar shugabannin al'umma na kudu da tsakiyar Najeriya sun fusata da abin da gwamna Okowa na Delta ya yi bayan a jiharsa gwamnoni suka cimma matsaya
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da wani dan jarida dan asalin Umuahia mai suna Chuks Onuoha na yankin Kudancin Najeriya
Gwamnan ya tsaya takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC amma Bola Tinubu ya lallasa shi a babban taron jam’iyyar da aka gudanar a Abuja a cikin makon nan...
'Yan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC daga yankin Kudu maso Gabas sun rubuta wasika zuwa ga shugaban kasa, Manjo Janar Muhammadu Buhari (mai ritaya), domin
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari