Kudu maso gabashin Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta sake yin karar Mazi Nnamdi Kanu, shugaban haramtaciyyar kungiyar masu neman kafa Biyafara, wato IPOB, kan wasu sabbin tuhume-tuhume 7.
Rahotanni daga jihar Anambra dake kudu maso gabashin Najeriya sun ce ana tsoron rasa rayuka da dama yayin da miyagu suka bude wuta a shingen binciken yan sanda.
Haɗin guiwar dakarun yan sanda da jami'an hukumar Sojin Najeriya sun yi nasarar kashe wasu yan bindiga uku da suka addabi mutane da ta'addanci a jihar Anambra.
Cif Edwin Clark, dattijon kasa daga yankin Neja Delta, ya ce Shugaba Buhari ya saba kundin tsarin Najeriya na 1999 saboda kin mika mulki ga mataimakinsa Yemi Os
Dan takarar jam'iyyar PDP na mazabar Ideato a Jihar Imo, Ikenga Ugochinyere, a ranar Juma'a, ya ragargaji Shugaba Muhammadu Buhari, biyo bayan cigaba da tsare s
'Yan sandan jihar Ebonyi sun yi nasarar kame wasu mambobin kungiyar nan ta ta'addanci IPOB da sojojinta ESN bayan wani samamen da ta kai kan wasu sansanonin.
Wani tsohon mamba a majalisar dokokin jihar Anambra dake kudu maso gabashin Najeriya, Sylvester Okeke, ya shiga hannun masu garkuwa da mutane a kan hanyar gida.
Wasu bayanai da muka samu sun nuna cewa wasu yan bindiga sun harbe shugaban matasan APC na wata gunduma a jihar Ebonyi har lahira, sun sace wasu mutane biyar.
Majalisar Tsaro na Kasa a Najeriya ta yi karin haskewa kan matsayin Gwamnatin Tarayya dangane da shari'ar shugaban haramtaciyyar kungiyar masu neman kafa kasa
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari