Kudu maso gabashin Najeriya
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce ‘yan kabilar Igbo za su iya zama shugaban kasa ne kawai bayan ya kammala wa’adin mulkinsa.
Tsohon mataimakin kakakin majalisar wakilai, Emeka Ihedioha, ya ce shugabancin Najeriya zai koma yankin Kudu maso Gabas, bayan gwamnatin Atiku ta kammala mulki.
A shirye-shiryen fara kamfe, ɗan takarar shugaban kasa a inuwar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya dira jihar Enugu tare da tawagarsa domin gana wa da kusoshin PDP.
A ci gaba da tattaunawar neman shawari gabanin zaɓen 2023, mai neman zaman shugaban ƙasa a inuwar PDP, Atiku zai gana da masu ruwa tsaki na kudu maso gabas.
Tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Kalu a ranar Talata 20 ga watan Satumba ya ce babu wani Inyamuri da zai lashe zaben 2023 mai zuwa, wanda a bayyana ya yi fata.
Mai magana da yawun rundunar 'yan sanda reshen jihar Enugu, Danile Ndukwe, ya tabbatar da mutuwar jami'an yan sanda uku bayan musayar wuta da 'yan bindiga.
A yayin da babban zaben 2023 ke karatowa, kungiyar dattawan Neja Delta, PANDEF, tace akwai yiwuwar Najeriya za ta fuskanci matsaloli idan mulki ya tsaya a arewa
Gwamnan Ebonyi na jam'iyyar APC, Dave Umahi, ya bayyana cewa takwarorinsa na kudu ciki har da Wike sun amince mulki ya koma hannun ɗan kudu bayan Buhari a 2023
Jarumin fina-finan Najeriya da barkwanci, Charles Awurum, ya ce kwakwata baya fushi idan wani ya kira shi mummuna domin ba shi da kyau. A wani bidiyo da ya wall
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari