Kudu maso gabashin Najeriya
Jaridar The Nation ta tattaro wasu shahrarrarun mutane da suka kwanta dama a cikin wannan shekarar ta 2022 da muke bankwana da ita a ciki da wajen Nigeria.
Wata soja da aka sace ta kubuta daga hannun 'yan ta'adda bayan da sojoji suka yi kokarin kwato ba. An bayyana yadda wasu 'yan bindiga suka sace budurwar a Kudu.
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Charles Soludo, ya yi tayin afuwa ga yan bindigan da ke aikata ta'addanci a jiharsa, yave gwamnati zata taimaka masu su sauya.
An shiga firgici yayin da wasu motoci biyu suka yi karo, mutum b1 ya mutu, 8 sun jikkata a wani yankin jihar Anambra. An fara aikin jinya ga sauran fasinjoji.
Wasu miyagun 'yan bindiga da ba'a gane su waye ba sun tafka ta'adi a hedkwatar yan sanda dake garin Ihiala, karamar hukumar Ihila ta Anambra da safiyar Laraba.
Sojoji a Nigeria sun kama 'yan awaren IPOB da ake zargi da kashe tsohon hadimin shugaban kasar Nigeria Jonathan, Ahmed Gulak a Jihar imo da ke kudu maso gabas
Wani hadimin gwamnan jihar Ebonyi ya rasa rayuwarsa sakamakon mummunan hatsarin motan da ya rutsa da shi, an ce ya mutu ne yau da safe a wani Asibiti a jiha.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hari yankin ƙaramar hukumar Ihiala jihar Anambra, sun kona gidan mataimakin kakakin majalisa da sarakunan gargajiya a yankin.
Majalisar Dattawar Najeriya ta tabbatar da nadin Mrs Lauretta Onochie, hadimar shugaba Muhammadu Buhari, a matsayin shugaban hukumar yankin Neja-Delta, NDDC.
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari