Kudu maso gabashin Najeriya
Tsohon ɗan takarar gwamnan Kaduna kuma tsohon Sanata, Shehu Sani, yace masu kai hari Ofisoshin INEC tare da kone kayayyakin zaɓe makiyan ci gaba ne a kasar nan.
Wasu mahara da ba'a gane su waye ba sun bindigae, Slami Ifeanyi, fitaccen matashin mawaki ɗan shekara 31 a duniya a jihar Anambra, kudu maso gabashin kasar nan.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya ce zan tattauna da 'yan aware idan aka bashi dama ya gaji Buhari a zaben 2023 mai zuwa nan kusa.
Gwamna jihar Imo da ke kudu maso gabashin ƙasar nan, Hope Uzodinma, ya tunbuke VC na jami'ar Noma da Kimiyyar Mahalla daga muƙaminsa kuma ya nada mukaddashi.
Kungiyar shugaban matasan yankin kudu maso gabas ta COESYL ta yi barazana ga gwamnan Anambra, Chukwuma Soludo cewa zata zuba shara a gaban gidansa kan sukar Obi
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi ya ce ba zai yi Allah wadai da kungiyar ta'addanci ta ESN ba saboda bai san abin da suke aikatawa ba.
shugaban kungiyoyin yarabawa da Inyamurai sun koka kan yadda shugabanci ke da rinjaye a arewa mamaikon kudu ko kuma yanayin raba mulkin da kudu dan damawa dasu
Kungiyar kabilar yarbawa ta Afenifere ta ragargaji manyan yan siyasan arewa kan cewa mutanen arewa sun fi sauran yankunan kasar yawa tana mai cewa bata yarda ba
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Mr Peter Obi ya samu goyon bayan kungiyar Ohanaeze Ndigbo Worldwide kan takararsa na zama shugaban kasa.
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari