Jihar Sokoto
Rahoton da ke shigo mana daga jihar Sokoto ya nuna cewa wasu al'umma mabiya addinin musulunci sun gudanar da sallan idi yau Lahadi sun saɓa wa umarnin Sultan.
Sanata Aliyu Wamakko, mai wakiltan Sokoto ta arewa ya kubutar da fursunonin gidan yari su 50 daga gidan gyaran hali na Sokoto, rahoton Daily Nigerian. An saki f
Tun bayan zartar da sabon kundin zaɓen 2022, da yawan masu niyyar tsayawa takara na bin doka wajen aje aikinsu domin neman wata kujeea, haka ta faru a Sokoto.
Kakakin majalisar dokokin jihar Sakkwato, Aminu Muhammad Achida, ya sauya sheka daga jam'iyyar All Progressives Congress APC zuwa People’s Democratic Party PDP.
Wani jirgin ruwa ya kife a Kogin Shagari da ke karamar hukumar Shagari a Jihar Sokoto wanda hatsarin ya janyo rasa rayuka 26, jaridar Daily Nigerian ta ruwait
Mamba na majalisar wakilai, Ibrahim Almustapha, ya bayyana cewa matsalolin da Najeriya ke fuskanta a yanzu alamu ne na daukaka, cewa kasar za ta shawo kan abun.
Rundunar ‘yan sandan Jihar Sokoto ta samu nasarar damke wata matar aure da wasu mutane 2 da ake zargin sun sace yaron makwabcinta da ke Gidan Madi a karamar huk
Mai alfarma Sarkin Musulmi kuma shugaban kwamitin koli na harkokin addinin musulunci, Muhammad Sa'ad Abubakar ya sanar da ranar Asabar 2 ga watan Afrilu wacce t
Yan bindiga sun kashe wasu hudu yankin Gatawa a karamar hukumar Sabon Birni a Jihar Sokoto. Daily Trust ta rahoto cewa yan bindigan sun halaka manoman ne a ciki
Jihar Sokoto
Samu kari