Jihar Sokoto
Kungiyar ƙabilar Igbo, Ohanaeze Ndigbo ta musanta jita-jitar cewa ta na shirin zuwa Sokoto domin ba 'yan Arewa hakuri kan juyin mulkin 1966 a Najeriya.
Gwamnatin jihar Sokoto ta shirya sayo babura da keke Napep domin samarwa da matasa ayyukan yi. Majalisar zartaswar jihar ta amince da hakan a yayin taron ta.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun yi wa jami'an 'yan sa-kai na CJTF kwanton bauna a jihar Sokoto. Miyagun sun hallaka jami'ai tara tare da raunata wasu da dama.
Rundunar yan sandan Abuja sun kama wasu mata biyu bisa zargin sace yara daga jihar Sokoto. Yanzu dai an mika yaran ga gwamnati kuma likitoci na duba lafiyarsu.
Tsohon gwaman jihar Sokoto, Attahiru Bafarawa ya yi kira ga shugabanni kan cire son rai domin magance matsalolin Arewa. Ya yi kiran ne a jihar Sokoto
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar yayan tsohon gwamnan jihar Sokoto, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko. Marigayin ya rasu ne bayan 'yar gajeruwar rashin lafiya.
Rashin ruwa ya zama babbar barazana ga 'yan Arewa har sana'o'i da kamfanoni sun fara kullewa. Hakan kuma ya faru ne bayan hukuma ta yanke ruwa ga wasu kamfanonin
Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka wasu 'yan ta'adda guda bakwai a yayin wani artabu da suka yi a jihar Sokoto. Sun kwato makamai.
Rahotanni sun nuna cewa ana cikin matsin ƙarancin mai yayin da ƴan bunburutu ke cin kasuwa yadda suke so, galan mai cin lita 5 ya kai N6000 zuwa sama.
Jihar Sokoto
Samu kari