Siyasar Najeriya
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bayyana cewa baya tunanin akwai wani mutum da ya cancanci darewa kan kujerar shugaban kasa Muhammadu Buhari sama da shi.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya kai ziyarar jaje ga gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello, ya faɗi abin da yake shirin yi game da 2023.
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ya yi farin cikin sanin cewa kusoshin Najeriya sun gane cewa canja kasar nan aikin kowa ne, Kamar yadda kakakin shugaban kasa, Fe
Yan sanda sun gayyaci wani mai wa'azi a Instagram, Solomon, wanda aka fi sani da Oba Solomon, don ya amsa tambayoyi bayan ya yi hasashen faduwar Tinubu a 2023.
Matar Atiku ta koka kan yadda aka samu matsala tsakaninta da mijinta saboda wasu matsalolin da ke tsakani. Ta ambaci wani daga cikin jami'an tsaron Atiku da ke
Shugaban kabilar Ijaw a Kudancin Najeriya, Cif Edwin Clark ne ya ba da shawarar kyauta a wata sanarwa da ya fitar a ranar Litinin, 31 ga watan Janairu 2022.
Cece kuce da ake ta yamaɗiɗi da shi tsawon watanni a jihar Akwa Ibom ya ƙare, gwamnan jihar ya bayyana sunan wanda yake son ya gaje kujerarasa ta gwamna a 2023.
Chris Ngige, ministan kwadago ya ce yana tattaunawa da shugabannin siyasa kuma zai ayyana aniyarsa a kan zaben shugaban kasa na 2023 a lokacin da ya kamata.
Olujonwo, dan tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya nemi a goyi bayan mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo (SAN) don ya tsaya takarar
Siyasar Najeriya
Samu kari