Siyasar Najeriya
Za a ji yadda PDP ta shaki makudan miliyoyi a dalilin zaben 2023. Maza 16 da ke neman takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP sun kashe N640m wajen sayen fam.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bayyana irin kokarin da gwamnatinsa ta yi duk da kasancewar babu isassun kayan aiki a hannu, Daily Trust ta ruwaito. Shugaba B
Manyan APC 20 da suka hada da Buhari, Gwamnoni da Mataimakan Gwamnoni sama da 10 suka goyi bayan rage kudin sayen fam ga matasan da ke neman takara a 2023.
A yau ne jam'iyyar APC ta yi zamanta gabanin zaben fidda gwani na 'yan takara a shirin zaben 2023 mai zuwa, lamarin da ya kada zukatan 'yan Najeriya da dama.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana yadda jam'iyyar APC ta hada kai wajen ganin ta samar da mulki a 2015, don haka yanzu ma ya kamata ta yi hakan a 2023.
Mutane sun bayyana mabanbanta ra'ayi bisa niyyar tsohon gwamnan jihar Legas kuma jagoran jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Tinubu,na zama shugaban
Attajirin dan kasuwa dan jihar Kebbi, Aminu Sulaiman, ya zuge cheque na milyan dari don sayawa Asiwaju Bola Ahmad Tinubu tikitin takara kujeran shugaban kasa.
Sanata Ahmed Babba Kaita, Sanata mai wakiltar Katsina ta Arewa, shiyyar shugaba Muhammadu Buhari, ya sanar da sauya shekarsa zuwa jam'iyyar PDP a hukumance.
An samu labari cewa Ibikunle Amosun watau Sanata mai wakiltar mazabar Ogun ta tsakiya a majalisar dattawa zai jarraba sa’arsa a zaben shugaban kasa mai zuwa.
Siyasar Najeriya
Samu kari