Siyasar Najeriya
Sanata Shehu Sani, tsohon dan majalisar dattawa daga jihar Kaduna ya bayyana yadda jam'iyyun siyasa za su zabo 'yan takarar shugaban kasa na zaben 2023 mai zuwa
Gwamnan Jihar Rivers, Nyesome Wike, ya dage kan cewa ba zai janye wa kowa ba game da batun takarar shugaban kasa gabanin zaben 2023. Wike, wanda dan takarar shu
Gwamna Nyesom Wike na Jihar Ribas ya yi alkawarin yaki da ta’addanci idan har ya samu nasarar lashe zaben shugaban kasa a 2023, Daily Trust ta ruwaito. A ranar
An bukaci tsaffin gwamoni - Jolly Nyame da Joshua Dariye - wadanda a baya-bayan nan Shugaba Muhammadu Buhari ya yi wa afuwa su shiga takarar shugaban kasa. Dan
Jama'ar sun kunshi maza da mata da matasa, inda suka mamaye ofishin dauke da alluna da takardu na neman tsohon shugaban kasar ya shiga takarar shugaban kasa.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta karyata ikirarin su Bola Ahmed Tinubu na cewa katin PVC su na daina aiki. Farfesa Mahmood Yakubu ya tabbatar da haka a Abuja.
Chris Ngige ya bayyana cewa bai yi tunanin tsadar fam zai kai N100m ba. Yanzu Ngige ya na sa rai magoya bayan da yake da shi a Najeriya za su yi masu karo-karo.
Attajirin dan kasuwa dan jihar Kebbi, Aminu Sulaiman, ya bayyana dalilin da yasa ya zuge milyan dari don sayawa Asiwaju Bola Ahmad Tinubu tikitin takara kujera.
Malamin ya ce daya daga cikin wadanda yake magana akai ya fito daga Kudu maso Yamma yayin da dayan kuma dan Kudu maso Kudu ne, inji rahoton jaridar The Punch.
Siyasar Najeriya
Samu kari